Isa ga babban shafi
wasanni

Serena Williams ta doke yayarta a gasar US OPen

Serena Williams jarumar wasan kwallon Tennis a duniya
Serena Williams jarumar wasan kwallon Tennis a duniya
Zubin rubutu: Abdurrahman Gambo Ahmad
Minti 1

Jarumar wasan kwallon Tennis a duniya, Serena Williams ta kai matakin wasan dab da na karshe a gasr US OPen bayan ta doke gasar bayan ta doke ‘yar uwarta Venus Williams da ci 6-2 da kuma 1-6 sai kuma 6-3.

Talla

A gobe Alhamis ne zata kece raini da Roberta Vinci yar asalin Kasar Italiya kuma wadda ke a matsayi na 43 wajan kwarewa a wasan Tennis a duniya.

Vinci dai ita ce ta fitar da Kristina Mladenovic ta Faransa wadda kuma ke a matsayi na 40 a duniya a fagen wasan kwallon Tennis a duniya.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.