Wasanni

Shirye-shiryen bukukuwan ranar 18 ga watan Disemba a Njiar

Sauti 10:23
Wani ginin filin wasa da ake  ginawa
Wani ginin filin wasa da ake ginawa

Domin shirya bukukuwan  zagayowar ranar da kasar Nijar ta zama Jamhuriya, hukumomin  kasar na gudanar da mayan ayyuka  a jihar Maradi tareda maida hankali musaman kan wasu muhiman wurare da suka hada da filin wasa.Abdoulaye Issa a cikin shirin Duniyar wasanni ya  tattauna da wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a harakar kwallo kafa a jihar ta Maradi.