Wasanni

Zakarun Turai: An hada Barca da Atletico

Sauti 10:10
Tambarin gasar Zakarun Turai
Tambarin gasar Zakarun Turai

Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne kan hadin kungiyoyin kwallon kafa da aka yi a gasar Zakarun Turai a zagayen kwata fainal. Shirn ya tattauna da magoya bayan kungiyoyin da zasu kara a zagayen.