Yunkurin Leicester na lashe kofin Firimiya a Ingila
Wallafawa ranar:
Sauti 10:12
Shirin Duniyar Wasanni ya yi bayani ne game da yunkurin da Leicester City ke yi na lashe kofin gasar Firimiya ta Ingila bayan shafe shekaru sama da 100.