Isa ga babban shafi
Wasanni

Kungiyoyin Najeriya a gasar zakarun Afrika

Sauti 09:48
Tambarin Hukumar kwallon Afrika CAF
Tambarin Hukumar kwallon Afrika CAF

Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da shirin da kungiyoyin Najeriya guda uku suka yi domin fafatawa a gasar cin kofin Zakarun Afrika. Shirin ya yi nazari akan yadda kungiyoyin za su taka rawa a gasar ganin cewa wannan ne karon farko da suka samu shiga gasar da suka hada da Enugu Rangers da Wiki Tourist

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.