Wasanni

Kalubalin da ke gaban sabon shugaban CAF Ahmad Ahmad

Sauti 10:08
Sabon shugaban hukumar CAF Ahmad Ahmad
Sabon shugaban hukumar CAF Ahmad Ahmad Zacharias Abubker / AFP

A makon da ya gabata Issa Hayatou da ya shafe shekaru 29 yana shugabancin hukumar kwallon kafa ta Afrika CAF ya sha kaye a zaben hukumar da aka gudanar a birnin Addis Ababa na Habasha. Shugaban kwallon kafa na kasar Madagascar ne Ahmad Ahmad ya doke Hayatou da yawan kuri’u 34.

Talla

Tuni dai sabon shugaban na CAF ya sha alwashin kawo sauyi a hukumar kwallon kafar ta Afrika. Abdurrahman Gambo ya duba kalubalin da ke gaban sabon shugaban a wannan shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.