Wasanni-Ingila

FA ta dauki matakin ladabtarwa kan kungiyar Manchester City

FA fines Manchester City for failure to control players vs. Liverpool
FA fines Manchester City for failure to control players vs. Liverpool thescore.com

Hukumar kwallon kafar ingila FA, ta ci tarar kungiyar Manchester City fan 35,000, saboda rashin da’ar da ‘yan wasan kungiyar suka nuna yayin fafatwar da suka yi da kungiyar Liverpool.

Talla

A wasan da aka tashi 1-1 tsakanin kungiyoyin biyu, wasu daga cikin ‘yan wasan na City sun nuna fusata bisa yadda alkalin wasa Micheal Oliver ya bai wa Liverpool damar bugun daga kai sai mai tsaron gida.

To sai dai bayan da James Milner ya zurawa City kwallo a raga, Sergio Aguero ya ramawa Manchester City a mintuna na 69.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.