Wasanni

'Yan Kokuwar Nijar na canza sheka daga Jiha zuwa Jiha

Sauti 10:37
Duk shekara ana gudanar da kokuwar gargajiya tsakanin jihohin Nijar.
Duk shekara ana gudanar da kokuwar gargajiya tsakanin jihohin Nijar. RfI Hausa/Awwal

Shirin Duniyar Wasanni ya diba yadda 'Yan kokuwa da dama suke canza shekara daga jihar da suke wakilta zuwa wata jiha.