Wasanni

Shirin zaben shugabannin hukumar guje-guje da tsalle-tsalle a Najeriya

Sauti 10:17

A Najeriya yanzu haka ana ci gaba da shirye-shiryen zaben sabbin shugabanni a hukumar guje-guje da tsalle-tsalle ta kasar.To sai dai kamar yadda za a ji a cikin wannan shiri na Abdouye Issa, ga alama akwai matsaloli da dama da ke haddasa tarnaki wajen gudanar da zaben.