Wasanni

Kammala wasannin kasashe masu mu'amala da harshen Faransa karo na 8

Sauti 10:00
Tambarin wasannin kasashe masu mu'amala da Faransanci
Tambarin wasannin kasashe masu mu'amala da Faransanci SIA KAMBOU / AFP

A shirin duniyar wasanni na wannan mako, Abdoulaye Issa zai ci gaba da gabatar da hirarraki ne dangane da bikin kammala wasannin kasashen masu mu'amala da harshen Faransanci karo na 8 da aka gudanar cikin watan yulin da ya gabata a birnin Abidjan na Cote d'Ivoire.