Wasanni

Farfado da harkokin wasanni a Najeriya

Sauti 10:32
'Yan Najeriya a wata fafatawa da Kamaru
'Yan Najeriya a wata fafatawa da Kamaru PIUS UTOMI EKPEI / AFP

Shirin duniyar wasanni ya mayar da hankali kan matsaloli da kokarin farfado da harkokin wasanni musamman kwallon kafa a Najeriya.