Shirin duniyar wasanni na wanna makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da makomar kungiyoyin Ingila a gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai da, matakin kungiyoyi 16. Shirin ya kuma yi hasashen kan Real Madrid mai rike da kambin gasar.