Wasanni

Batun rashawa a hukumar kwallon kafa ta Duniya-Fifa

Sauti 10:51
Tambarin gasar cin kofin kwallon kafa na Duniya  a Rasha
Tambarin gasar cin kofin kwallon kafa na Duniya a Rasha REUTERS/Maxim Shemetov

A cikin Shirin Duniyar wasanni,Abdoulaye Issa ya mayar da hankali zuwa wasu daga ckin  koken ma'abuta kwallon kafa dangane da yada kungiyoyin kwallon kafar Afrika suka  kasa fitar da kitse daga wuta a gasar cin kofin Duniya na Rasha shekarar 2018.Daga cikin kasashen da suka samu tikiti zuwa gasar cin kofin Duniya na kwallon kafar a  Rasha sun hada da Najeriya,Morocco,Tunisia,Senegal da kasar Masar wadanda aka kora tun a zagaye na farko.