Wasanni

Faransa ta lashe kofin duniya a Rasha

Sauti 10:03
Tawagar kwallon kafar Faransa da ta lashe  kofin duniya a Rasha
Tawagar kwallon kafar Faransa da ta lashe kofin duniya a Rasha REUTERS/Damir Sagolj

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da nasarar da Faransa ta samu ta lashe kofin duniya bayan ta casa Croatia da kwallaye 4-2 a wasan karshe na gasar cin kofin duniya da aka kammala a Rasha.