Wasanni

Dalilin fitar da kasashen Afrika a gasar duniya

Sauti 10:18
Shugaban FIFA Gianni Infantino da shugaban Rasha Vladimir Putin tare da kofin duniya a Rasha
Shugaban FIFA Gianni Infantino da shugaban Rasha Vladimir Putin tare da kofin duniya a Rasha REUTERS/Damir Sagolj

Shirin Duniyar Wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne kan dalilan da masana ke kallo a matsayin abubuwan da suka yi tasiri wajen fitar da kasashen Afrika a rukunin farko a gasar cin kofin duniya da aka kammala a Rasha.