Wasanni

Hukumar FIFA ta yi gargadin dakatar da Najeriya daga harkokin wasanni

Sauti 09:39
Hedikwatar hukumar kula da kwallon kafa ta duniya FIFA, a birnin Zurich da ke kasar Switzerland.
Hedikwatar hukumar kula da kwallon kafa ta duniya FIFA, a birnin Zurich da ke kasar Switzerland. REUTERS/Arnd Wiegmann/Files

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan lokaci, ya tattauna kan rikicin shugabancin hukumar kula da kwallon kafa ta Najeriya NFF, wanda aka shafe tsawon lokaci ana takaddama akai. Tuni dai hukumar FIFA ta yi gargadin ladabtar da Najeriya, muddin ta gaza kawo karshen rikicin.