Wasanni

Nazari kan sabbin fuskokin da suka bayyana a gasar cin kofin duniya ta 2018

Sauti 10:07
Lionel Messi na Argentina da abokin hamayyarsa Cristiano Ronaldo.
Lionel Messi na Argentina da abokin hamayyarsa Cristiano Ronaldo. AFP

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan lokaci, wanda AbduRahman Gambo Ahmad ya gabatar, ya tattauna da masana harkar wasannin kwallon kafa dangane da abubuwan ba zata da suka auku a gasar cin kofin duniya ta 2018, da aka kammala a Rasha.Shirin ya kuma tattauna kan wasu kura-kuran da aka samu yayin gudanar da gasar cin kofin duniyar.