Wasanni

Shirye-shiryen gasar Lig-lig na kasashe

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba  ya yi nazari ne game da gasar Lig-Lig  na kasashe da daban daban, in da a bana, manazarta ke ganin cewa, gasar firimiya lig ta Ingila za ta yi zafi sosai lura da irin zaratan 'yan wasan da ake cefanen su.

Manchester City ce ke rike da kambin gasar firimiya lig ta Ingila
Manchester City ce ke rike da kambin gasar firimiya lig ta Ingila REUTERS
Sauran kashi-kashi