Isa ga babban shafi
Wasanni

Nazari kan yadda kasuwar cinikin 'yan wasa ta kaya a bana

Sauti 10:05
Cristiano Ronaldo yayin ganawa da magoya bayansa a birnin Turin na kasar Italiya, bayan sauya sheka daga Real Madrid zuwa Juventus.
Cristiano Ronaldo yayin ganawa da magoya bayansa a birnin Turin na kasar Italiya, bayan sauya sheka daga Real Madrid zuwa Juventus. REUTERS/Massimo Pinca
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon da AbduRahman Gambo Ahmad ke gabatarwa, yayi nazari ne akan yadda kasuwar cinikin 'yan wasa tsakanin kungiyoyin nahiyar turai ta kaya, sai kuma hasashen masana kan kungiyoyin da zasu kai ga gaci a kakar wasa ta bana.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.