Wasanni

Gasar League Pro a Jamhuriyar Nijar

Sauti 10:58
Tambarin hukumar kwallon kafar Nijar
Tambarin hukumar kwallon kafar Nijar rfi hausa

A Jamhuriyar Nijar ,hukumar kwallon kafar kasar ta bulo da wani sabon tsari da ya shafi kungiyoyin kwallon kafar kasar dake a mataki na farko,tareda shirya gasar League Pro a cikin kasar.A cikin shirin Duniyar wasanni,za mu je  jihar Damagaram ko Zinder a Jamhuriyar Nijar ,masu ruwa da tsaki a duniyar kwallon kafa sun mayar da hankali tareda yi dubi dangane da muhimanci gasar ta League Pro.