Wasanni

'Yan wasan Benin sun yi cogen shekaru

Sauti 10:32
Tawagar 'yan wasan Bénin.
Tawagar 'yan wasan Bénin. AFP PHOTO / AHMED OUOBA

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdoulaye Isa ya tattauna ne game da cogen shekaru tsakanin 'yan wasan Benin 'yan kasa da shekaru 17, abin da ya sa aka kama su a Jamhuriyar Nijar.