Wasanni

NFF ta dakatar da gasar firimiyar Najeriya

Sauti 10:08
Kano Pillars na daya daga cikin manyan kungiyoyin da ke buga gasar firimiya Lig ta Najeriya
Kano Pillars na daya daga cikin manyan kungiyoyin da ke buga gasar firimiya Lig ta Najeriya kanopillars.com

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da matakin da Hukumar Shirya Gasar Lig ta kasar da tauka na dakatar da gasar a bana tare da mika kofi ga kungiyar Lobi Stars duk da cewa ba a kammala gasar ba, matakin da masharhanta ke cewa zai yi mummunan tasiri a tsarin shirya gasar. Kazalika shirin ya tattauna kan matakin dakatar da kocin Super Eagles Salisu Yusuf har na tsawon shekara guda tare da cin sa tarar Dala dubu 5 kan samun sa da karbar cin hancin dubu 5.