Wasanni

Sabuwar Gasar Nations League ta Turai

Sauti 09:57
A cikin shekarar 2018 aka kirkiro gasar Nations League ta Turai bayan kammala gasar cin kofin duniya a Rasha
A cikin shekarar 2018 aka kirkiro gasar Nations League ta Turai bayan kammala gasar cin kofin duniya a Rasha REUTERS/Heino Kalis

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne kan sabuwar gasar cin kofin gamayyar kasashen Turai da ake kira Nations League da aka fara gudanarwa a bana. Da dama daga cikin masu bibiyar harkokin wasanni ba su da cikakkiyar masaniya kan gasar.