Wasanni

Hasashen masana kan gasar zakarun Turai ta bana

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari game da gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai da ake fara gudanarwa a ranar Talatan nan. Masana sun yi hasashen makomar Real Madrid da za ta yi gasar a bana ba tare da Christiano Ronaldo da kuma Zinedine Zidane ba

Cristiano Ronaldo ya taimakawa Real Madrid lashe gasar zakarun Turai a bara kafin ya koma Juventus
Cristiano Ronaldo ya taimakawa Real Madrid lashe gasar zakarun Turai a bara kafin ya koma Juventus REUTERS/Paul Hanna
Sauran kashi-kashi