Wasanni

Muhawara kan dalilan da suka jawo sauyi a kyautar gwarzon dan wasan kwallon duniya ta FIFA na bana

Sauti 11:08
Luka Modric na Real Madrid sabon gwarzon dan kwallon duniya, Didier Deschamps mai horar da kwallon kafa na Faransa da ya lashe kyautar mafi kwarewa a fagen horaswa, da kuma, Marta wadda ta zama gwarzuwar 'yar wasan kwallon kafa ta duniya
Luka Modric na Real Madrid sabon gwarzon dan kwallon duniya, Didier Deschamps mai horar da kwallon kafa na Faransa da ya lashe kyautar mafi kwarewa a fagen horaswa, da kuma, Marta wadda ta zama gwarzuwar 'yar wasan kwallon kafa ta duniya Action Images via Reuters/John Sibley

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci yayi tattauna kan muhawarar da har yanzu ke cigaba da gudana tsakanin masu bibiyar harkar kwallon kafa, dangane da sauyin da aka samu a kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya da hukumar FIFA ke bayarwa.