Wasanni na hada kan al'umma masamman matasa
Wallafawa ranar:
Sauti 10:00
Shirin duniyar wasannin na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu, ya tattauna ne kan matakin gwamnatin Najeriya na sake farfado da bukin wasanni na kasa wanda akeyi tun 1973, wanda tsohon shugaban kasar Yakubu Gawan ya samar, matakin da gwamnatin tace hanya ce da ke hada kawunan al’umma masamman matasa.