Wasanni

Sabuwar kakar firimiyar Najeriya

Sauti 09:52
Masharhanta sun koka kan karancin zura kwallaye a raga a firimiyar Najeriya ta bana
Masharhanta sun koka kan karancin zura kwallaye a raga a firimiyar Najeriya ta bana SCORE NIGERIA

Shirin Duniyar Wasanni na makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan gasar firimiyar Najeriya ta sabuwar kaka bayan an kammala kakar da ta gabata a cikin wani irin yanayi da ba a taba gani ba sakamakon rikicin Hukumar Kwallon Kafa ta NFF.