Kasuwar musayar 'yan wasa a Turai

Sauti 10:17
Masharhanta sun ce kasuwar musayar 'yan wasa ta bana ba ta yi armashi ba
Masharhanta sun ce kasuwar musayar 'yan wasa ta bana ba ta yi armashi ba Reuters/Maxim Shemetov

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi tattauna ne kan kasuwar musayar 'yan wasa ta watan Janairu a nahiyar Turai. Masharhanta kan harkokin kwallon kafa sun ce, kasuwar ta bana ba ta yi armashi ba saboda yadda manyan kungiyoyi suka ki sakin zaratan 'yan wasansu sakamakon fargabar abin da zai iya biyo baya.