Wasanni

Gasar kwallon Golf ta 'yan matan Afrika

Sauti 10:25
Kimanin 'yan mata 200 daga kasashen Afrika daban daban suka halarci gasar a birnin Abuja.
Kimanin 'yan mata 200 daga kasashen Afrika daban daban suka halarci gasar a birnin Abuja. golf wiki common space

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan gasar kwallon lambu ko kuma Golf ta 'yan matan kasashen Afrika da aka gudanar a birnin Abuja na Najeriya.