Wasanni

Mali ta lashe Gasar Afrika ta Matasa a Nijar

Sauti 10:01
Mali ta lashe Gasar Cin Kofin Kasashen Afrika ta Matasa 'Yan kasa da Shekaru 20 a Nijar
Mali ta lashe Gasar Cin Kofin Kasashen Afrika ta Matasa 'Yan kasa da Shekaru 20 a Nijar CAF

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne game da nasarar da Mali ta samu wajen lashe Gasar Cin Kofin Afrika ta Matasa 'Yan kasa da Shekaru 20 da aka gudanar a Jamhuriyar Nijar.