Isa ga babban shafi
Wasanni

Dalilan da ke haddasa koma baya ga masu horar da kungiyoyi

Sauti 10:13
Tsohon kocin Manchester United da kungiyar ta kora, Jose Mourinho.
Tsohon kocin Manchester United da kungiyar ta kora, Jose Mourinho. REUTERS/Pedro Nunes
Da: Nura Ado Suleiman
Minti 11

Shirin Duniyar Wasanni da AbduRahman Gambo Ahmad ya gabatar, yayi nazari kan wasu daga cikin dalilan da ke haddasawa masu horar da kungiyoyin kwallon kafa fuskantar koma baya. Zalika shirin ya yi tsokaci kan matsalar samun raunuka da ke yawaita tsakanin yan wasan kwallon kafa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.