Wasanni

Tsokacin masana kan Gasar Zakarun Turai zagayen Kwata Final

Sauti 10:02
Allon Majigin da ke nuna jadawalin yadda kungiyoyi za su fafata a zagayen kwata final na gasar Zakarun Nahiyar Turai ta 2019.
Allon Majigin da ke nuna jadawalin yadda kungiyoyi za su fafata a zagayen kwata final na gasar Zakarun Nahiyar Turai ta 2019. REUTERS/Denis Balibouse

Shirin Duniyar Wasanni a wannan karon yayi tsokaci kan yadda fafatawar kungiyoyi za ta kaya a matakin zagayen kwata final, da kuma kungiyoyin da za su yi nasarar kaiwa mataki na gaba.