Kasashen Afrika sun kammala wasannin neman cancantar zuwa gasar AFCON

Sauti 09:55
Kofin gasar kwallon kafa ta kasashen Nahiyar Afrika.
Kofin gasar kwallon kafa ta kasashen Nahiyar Afrika. SuperSport

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya tattauna kan wasannin neman cancantar halartar gasar cin kofin kwallon kafa ta Nahiyar Afrika, wadda aka gama a ranar Lahadi, 24 ga watan Maris, 2019.