Wasanni

Wasan karshe na gasar Fives a Kaduna

Sauti 10:00
Gwamnatin Najeriya ta sanya gasar Fives cikin jerin wasannin da ake gudanarwa a bikin wasanni na kasa
Gwamnatin Najeriya ta sanya gasar Fives cikin jerin wasannin da ake gudanarwa a bikin wasanni na kasa Reuters/Vincent Kessler

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne akan gasar Fives da aka fi sani da kwallon Sardauna da aka gudanar tsakanin jihohi a birnin Kaduna da ke arewacin Najeriya.