Gasar cin kofin zakarun Turai matakin wasan gab da na karshe

Sauti 10:01
Jadawalin gasar cin kofin zakarun Turai, wasannin gab da na kusa da na karshe
Jadawalin gasar cin kofin zakarun Turai, wasannin gab da na kusa da na karshe REUTERS/Denis Balibouse

Shirin na yau tare da Ahmed Abba ya tabo yadda ta ke kayawa a gasar cin kofin zakarun Turai, kungiyoyin da ka fitar da wasan gab da na kusa da na karshe dama sauran kungiyoyi 4 da za su kara a zangon gaba, baya ga kungiyar da ake hasashen za ta iya lashe gasar a bana.