Wasanni

Gasar cin kofin Afrika ta 'yan kasa da shekaru 17

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni tare Ahmed Abba ya tabo yadda gasar cin kofin Afrika ta 'yan kasa da shekaru 17 ta gudana a Tanzania, gasar da Kamaru ta lashe bayan doke Guinea.Ayi saurare lafiya.

Khamis Saleh
Khamis Saleh © RFI