Wasanni

Najeriya: Fannin wasanni zai bada gagarumar gudunmawa ga tattalin arziki

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon yayi nazari ne kan yadda fannin wasanni zai bada muhimmiyar gudunmawa ga tattalin arzikin kasa, ta fuskokin samar da guraben ayyukanyi da kuma samar da tarin kudaden shiga ga gwamnati.

Masana sun shawarci gwamnatin Najeriya kan karfafa fannin wasanni, la'akari da tasirinsa wajen bunkasa tattalin arziki da samar da guraben ayyukanyi.
Masana sun shawarci gwamnatin Najeriya kan karfafa fannin wasanni, la'akari da tasirinsa wajen bunkasa tattalin arziki da samar da guraben ayyukanyi. REUTERS/Lucy Nicholson