Wasanni

Tsaffin 'yan wasan nahiyar Afrika sun yi wasa don karrama gwamnan jihar Legas

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yada zango ne a Jihar Legas da ke Najeriya, inda tsaffin 'yan wasan nahiyar Afrika da suka yi fice, suka gudanar da wasan sada zumunci don karrama gwamnan jihar Akinwumi Ambode kan kokarinsa na bunkasa harkar wasanni da sauran fannoni.

Gwamnan jihar Lagos Mista Akinwunmi Ambode, tare da wasu tsaffin taurarin kwallon kafa a Najeriya da wasu kasashen nahiyar Afrika.
Gwamnan jihar Lagos Mista Akinwunmi Ambode, tare da wasu tsaffin taurarin kwallon kafa a Najeriya da wasu kasashen nahiyar Afrika. PM News