Wasanni

Tasirin yan wasan kasashen ketare a gasar kwallon kafa ta Nijar

Sauti 09:59
Tasirin yan wasan kasashen ketare a gasar kwallon kafa ta Nijar.
Tasirin yan wasan kasashen ketare a gasar kwallon kafa ta Nijar. The Indian Express

Shirin Duniyar Wasanni na makon nan yayi tattaki zuwa Jamhuriyar Nijar, inda yayi nazari kan yadda kungiyoyin kwallon kafa a kasar ke sayen 'yan wasa daga kasashen ketare, da kuma irin gudunmawar da yan wasan ke bayarwa, wajen bunkasar kwallon kafa a kasar ta Nijar.