Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne kan wasu muhimman abubuwa a duniyar wasanni da suka hada da zargin fyade da ake yi wa dan wasan Brazil wato Neyma.