Wasanni

Kasashe 24 na fafatawa a gasar cin kofin Afrika a Masar

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdoulaye Issa ya tattauna ne game da gasar cin kofin kasashen Afrika da ake fara gudanarwa a wannan Juma'a a kasar Masar.

Kasashen Afrika 24 na fafatawa a gasar cin kofin Afrika a Masar
Kasashen Afrika 24 na fafatawa a gasar cin kofin Afrika a Masar The Stars