Wasanni

Yadda kungiyoyin kasashen Afrika ke ba da mamaki a gasar cin kofin Nahiyar a Masar

Sauti 10:20
Jadawalin wasannin gasar cin kofin Afrika
Jadawalin wasannin gasar cin kofin Afrika Bien Sports

Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali kan yadda gasar cin kofin Afrika ke ci gaba da gudana can a Masar.