Wasanni

Amurka zata kara da Netherlands a gasar cin kofin Duniya na mata a Lyon

Sauti 10:40
Wasu daga cikin yan wasa mata a fagen kwallon kafa
Wasu daga cikin yan wasa mata a fagen kwallon kafa RFI/Jeanne Deauce

A cikin shirin Dunbiyar wasanni ,zaku ji ko a ina aka kwana dangane da shirin da yan wasan Amurka mata ke yi don karawa da kungiyar kwallon kafar Netherlands a gasar cin kofin Duniya na mata dake gudana a Faransa.Ranar lahadi 7 ga watan yuli ne yan wasan Amurka zasu kara da kungiyar kwallon kafar Netherlands a Lyon dake kasar Faransa,a cikin shirin Abdoulaye Issa ya mayar da hankali tareda samun tattaunawa da masana  kwallon kafa dangane da ci gaban da aka samu a duniyar kwallon kafa bangaren mata.