Lamurran bazata sun auku a gasar cin kofin nahiyar Afrika ta bana

Sauti 09:59
Kofin gasar AFCON da kasashen nahiyar Afrika ke fafutukar lashewa.
Kofin gasar AFCON da kasashen nahiyar Afrika ke fafutukar lashewa. AFP

Shirin Duniyar wasanni na wannan makon, yayi nazari kan gasar cin kofin duniya da Amurka ta yi nasarar lashewa a Faransa, sai kuma yadda al'amuran bazata ke aukuwa a gasar cin kofin nahiyar Afrika AFCON, da ke gudana a kasar Masar.