Isa ga babban shafi
Wasanni

Halin da wasan kwallon kafa ke ciki a jihar Kaduna

Sauti 09:54
Tawagar kungiyar kwallon kafa ta Kaduna United.
Tawagar kungiyar kwallon kafa ta Kaduna United. Goal.com
Da: Nura Ado Suleiman
Minti 11

Shirin Duniyar Wasanni na wannan karon, yayi tattaki zuwa jihar Kaduna a Tarayyar Najeriya, inda ya duba halin da harkar wasanni, musamman kwallon kafa ke ciki. La'akari da cewa, kungiyar Kaduna United ta fuskanci koma bayan ficewa daga cikin gasar kwallon kafar Najeriya ta Premier ajin kwararru.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.