Wasanni

Fashin baki kan jadawalin gasar zakarun Turai ta bana

Sauti 09:59
Fashin bakin masana kan sabuwar gasar zakarun nahiyar Turai ta bana
Fashin bakin masana kan sabuwar gasar zakarun nahiyar Turai ta bana REUTERS/Eric Gaillard

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne kan rukunan da ake ganin za su fi zafi a sabuwar gasar zakarun nahiyar Turai ta bana. Rukunan da Real Madrid da Barcelona da Liverpool suka fada na cikin rukunan da za su fi daukar hankali kamar yadda masana suka bayyana.