Wasanni

Tasirin wasan kwallon kafar mata a Jamhuriyyar Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni tare da Oumarou Sani ya mayar da hankali kan yadda kwallon kafar mata ya samu karbuwa a Jamhuriyyar Nijar, ko da dai kawo yanzu an gaza samar da manyan kungiyoyi don fadada wasannin na mata.

Tawagar kungiyar kwallon kafar Nijar MENA
Tawagar kungiyar kwallon kafar Nijar MENA RFI Hausa