Yadda aka yi waje da kasashen Afrika a gasar kofin duniya

Sauti 10:07
Tawagar Golden Eaglets ta Najeriya
Tawagar Golden Eaglets ta Najeriya News Agency of Nigeria (NAN)

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari kan yadda aka fitar da kasashen Afrika da suka hada da Najeriya daga gasar cin kofin duniya ta matasa 'yan kasa da shekaru 17 da ke gudana a Brazil. Kazalika za ku ji fashin bakin masana kan kasar da ake ganin za ta iya lashe gasar a bana.