Gasar cin kofin Sardauna tsakanin tsaffin 'yan wasa a Najeriya

Sauti 09:58
Kwallon kafa na kan gaba a tsakanin wasannin da suka karbu a Najeriya.
Kwallon kafa na kan gaba a tsakanin wasannin da suka karbu a Najeriya. YouTube

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba, yayi tattaki zuwa jihar Bauchi dake Najeriya, inda gasar kwallon kafa ta cin kofin Sardauna ta gudana a tsakanin tsaffin 'yan wasan da a baya suka buga wasanni a ciki da wajen kasar.