Anthony Joshua ya sake lashe kambun duniya a karo na biyu
Wallafawa ranar:
Sauti 09:51
Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo ya yi tsokaci kan yadda Anthony Joshua ya sake dage kambun duniya a karo na biyu.